Daurawa: "Neman kuri'ar 'yan Tiktok ne ya sanya gwamnan Kano goyon bayan Murja Kunya"… • RFI Hausa
Автор: RFI Hausa
Загружено: 2024-03-01
Просмотров: 6813
Sheikh Daurawa: Neman kuri'ar 'yan Tiktok ne ya sanya gwamnan Kano goyon bayan Murja Kunya - Mu'azu Magaji, tsohon Kwamishinan Ayyuka a Kano.
Tsohon kwamishinan ya bayyana haka ne a wata hira ta musamman da ya yi da RFI Hausa biyo bayan dambarwar murabus din Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa.
Доступные форматы для скачивания:
Скачать видео mp4
-
Информация по загрузке: