In Ba Ki Da Aure Ko Ba Ki Taɓa Aure Ba, To Bai Kamata Ki Shiga Kannywood Ba — Amina Abubakar Gombe
Автор: ETN
Загружено: 2025-12-11
Просмотров: 2004
In Ba Ki Da Aure Ko Ba Ki Taɓa Aure Ba, To Bai Kamata Ki Shiga Kannywood Ba — Amina Abubakar Gombe
Amina Abubakar Gombe ta yi jawabi mai zafi game da matan da suke son shiga Kannywood ba tare da aure ba.
A cewarta, idan mace bata da aure ko bata taɓa aure ba, bai dace ta shiga harkar fim ba domin kare mutunci, tarbiyya da martabar kanta da na iyalanta.
Me kuke tunani? Ku yi tsokaci a ƙasa.
#AminaGombe #Kannywood #HausaFilm #ETN #Arewa #KannywoodNews #HausaEntertainment #HausaTikTok
Доступные форматы для скачивания:
Скачать видео mp4
-
Информация по загрузке: