Ga Abunda Zakayi Ka Rabuda Ciwon Ulcer Komai Tsananin Sa
Автор: NurulHuda Media Tv
Загружено: 2024-02-12
Просмотров: 12398
Amfanin zuma da amfanin habbatus sauda ga wanda suke fama da ciwon ulcer, za'a iya amfani da zuma da garin habbatus sauda ana bawa mai fama da ciwon ulcer.Yadda za'a gane zuma mai kyau da habbatus sauda mai kyau duk sheikh Abbakar Pharmacy yayi bayani a wannan video.
Subscribe to our YouTube channel ➡️
/ @nurulhudamediatv
Timestamps
00:00 intro
00:04 munada peptic ulcer
00:15 ulcer ciki
00:23 ulcer ko mai sa aman jini ne
00:30 meye alamun ulcer
00:34 daga cikin alamun ulcer
01:18 ulcer nada matsaloli da yawa
01:25 to wadannan sune alamun ulcer
02:15 meye maganin ulcer sadidan
02:17 duk mai so ta warke daga ulcer ta samu zuma mai kyau
02:23 zuma ma ya ake gane mai kyau
02:38 idan kinaso ki gane zuma na biyu
03:00 kasan akwai Zuma algus
03:21 sai ki samu yayan habbatus sauda
03:25 saboda ita kanta habbatus sauda
03:55 kai kasan habbatus sauda
04:04 annabi cewa yayi habbatus sauda
04:08 habbatus sauda kadai tana maganin ko wane ciwo
05:06 ina masu ulcer kuzo
05:34 in ulcer yayi tsanani
05:55 addu'a takobi ne
06:00 addu'a ce tanada tsayi
07:08 Allah yasa dai kun haddace wannan addu'ar
06:17 wannan addu'ar kuma shine
09:01 yan uwa a rike addu'a
#nurulhuda_media_tv
#sheikh_abbakar_pharmacy
#maganin_sanyi
Доступные форматы для скачивания:
Скачать видео mp4
-
Информация по загрузке: