Bikin cika shekara ɗaya da kafa AJIC: Sheikh Daurawa
Автор: Ibrahim Jatau Abubakar
Загружено: 2023-05-13
Просмотров: 158
Bikin cika shekara ɗaya ka kafa Alh. Jatau Islamic Centre (AJIC) dake Kunya, Minjibir Local Government, Kano State. Anyi bikin da duba marasa lafiya kyauta, da lecture daga bakin Sheikh Aminu Daurawa. 13.05.2023
Доступные форматы для скачивания:
Скачать видео mp4
-
Информация по загрузке: