"Idan Har Ƴan Adawa Zasu Haɗe Kan Kansu Zasu Iya Kawar Da Jam'iyya Mai Mulki"- Usman Muhammad Gama
Автор: Muhasa Radio & TV
Загружено: 2026-01-22
Просмотров: 15
Masanin Kimiyyar Siyasar Duniya Usman Muhammad Gama ya bayyana hakan ne ta cikin shirin ina muka dosa kan sanarwar jam'iyyar PDP ta fitar na cewa ta tsayar da Goodluck Jonathan a matsayin dan takararta na shugaban ƙasa a zaɓen 2027,shirin ya samu bakuncin kwamared Ibrahim Ibro Gyaɗi-Gyaɗi da Gambo Ahmad Mustapha mai gabatarwa.
Доступные форматы для скачивания:
Скачать видео mp4
-
Информация по загрузке: