Gaskiyar Magana: Zargin yin cushe a dokar harajin Najeriya
Автор: DW Hausa
Загружено: 2025-12-25
Просмотров: 3001
Shirin Gaskiyar magana na wannan makon ya duba yadda ake bayyana damuwa kan wasu rahotanni da ke yawo dangane da zargin sauyawa ko kuma yin cushe a sabuwar dokar harajin kasar, da za ta fara aiki a 2026.
Kuma mun gayyato muku Farfesa Ahmad Bello Dogarawa, Malami a Jami'ar ABU da ke Zaria da kuma Dakta Isa Abdullahi, Masanin tattalin arziki a Najeriya
Доступные форматы для скачивания:
Скачать видео mp4
-
Информация по загрузке: