Sabon Rigima Ganduje ya tangawa Buba Galadima kan kima a Siyasa
Автор: MI3 Novels
Загружено: 21 апр. 2025 г.
Просмотров: 1 365 просмотров
The National Chairman of the All Progressives Congress (APC), Dr. Abdullahi Umar Ganduje, has said that Buba Galadima has no political clout or standing to question his political credentials.
On Thursday, Galadima, who is a senior member of the NNPP, said that Ganduje has no political standing and is holding his current position only because of the support of President Bola Ahmed Tinubu.
Shugaban jam’iyyar APC na kasa, Dr. Abdullahi Umar Ganduje, ya bayyana cewa Buba Galadima ba shi da wata kwarjini ko matsayin da zai sa ya tambayi irin karfinsa a siyasa.
A ranar Alhamis, Galadima wanda ke daga cikin manyan jiga-jigan jam’iyyar NNPP, ya bayyana cewa Ganduje ba shi da kimar siyasa, yana rike da matsayinsa na yanzu ne kawai saboda goyon bayan Shugaba Bola Ahmed Tinubu.
______________________________________________
Mi3novel zata dinga kawo muku labarai kan
Jaruman kannywood,
Y'an siyasa
Abubuwan Al-ajabi
CeCe kuce
dama tarihin rayuwar su
Da sauran labarai kan fitattu a fadin duniya
Sannan zata kawo labaran hausa novel
MI3 novel will bring you news about Kannywood actors
Politicians
And their Biography
And other news about famous people around the world
And then it will bring news about Hausar novel
Dan Mana subscribe domin samun Shire shirenmu da zarar min daura Kuma ki dinga ziyartar channel Mi3 novel domin labarai Kan kannywood, Siyasa, tarihin rayuwar su, da suaransu
subscribe always visit my channel and get news on kannywood, Politics, Biography etc
#mi3novel #Mi3novels #kannywood #hausa #kano #Abbagidagida #Ganduje

Доступные форматы для скачивания:
Скачать видео mp4
-
Информация по загрузке: