Abin da ya sa nake aske gashin kaina – Aisha Lawal
Автор: BBC News Hausa
Загружено: 2021-03-29
Просмотров: 74435
Fitacciyar 'yar Tik Tok Aisha Lawal wadda ake kira Hausa Igbo girl ta bayyana dalilin da ya sa take aske gashin kanta.
An haifi Aisha ne a jihar Katsina amma iyayenta 'yan asalin jihar Anambra ne.
Доступные форматы для скачивания:
Скачать видео mp4
-
Информация по загрузке: