Labaran RFI Hausa na ƙarfe 5 agogon Najeriya 25/10/2024 • RFI Hausa
Автор: RFI Hausa
Загружено: 2024-10-25
Просмотров: 15222
Bayanai na nuni da cewa, babu ranar samun wutar lantarki a yankin arewacin Najeriya. An gudanar da jana'izar tsohon firiministan Nijar Hama Amadou. Isra'ila ta kashe ƴan jarida a wani hari da ta kai Lebanon.
Доступные форматы для скачивания:
Скачать видео mp4
-
Информация по загрузке: