Halin da mata ke tsintar kansu bayan rasuwar miji
Автор: Fact News Hausa
Загружено: 2025-01-24
Просмотров: 27652
A wannan makon shirin ‘ZO MU ZAUNA’ ya tattauna da Samira Bello da Hafsah Bello, wasu mata da suka rasa mazajensu.
Sun bayyana fadi tashin da suke yi na rayuwa ba tare da masoyan nasu ba.
Za ku iya kallon cikakken shirin a shafinmu na YouTube a Fact News Hausa
Доступные форматы для скачивания:
Скачать видео mp4
-
Информация по загрузке: