Hukuncin Haduwar Sallar Idi Da Sallar Juma'a Rana Guda - Daga Dr. Muhd Sani Umar R/Lemo
Автор: Hausa Online Media
Загружено: 2020-07-25
Просмотров: 3348
Shin me shari'ar musulunci karkashin koyarwar magabata ta tanada game da haduwar sallar idi da ranar juma'a ? shin da gaske ne idan wadannan ranakun suka hadu ana barin wata daga ciki? kalli wannan video kaji gaskiyar abinda magabata na kwarai suka fadi game da wannan mas'alar
Zaku iya bibiyar mu ta shafukan mu kamar haka:-
/ hausaonlinemedia
/ hausaonlinemedia
/ h_onlinemedia
https://www.t.me/hausaonlinemedia
Share & Subscribe Our Channel
Copyright: Hausa Online Media (HOM) Kano State Nigeria
Доступные форматы для скачивания:
Скачать видео mp4
-
Информация по загрузке: