Yadda Gwamna Yahaya Inuwa ya yi sanadiyyar hassasa rikicin Billiri - Inji Mabudin Tangale, Maikano
Автор: Premium Times
Загружено: 2021-12-10
Просмотров: 1067
Akula Maikano wanda shine Mabudin Tangale, karamar hukumar Billiri jihar Gombe ya bayyana wa wakilin PREMIUM TIMES a Gombe cewa gwamnan jihar Yahaya Inuwa ne da kansa ya hassasa rikicin da yayi sanadiyar rayuka da dukiyoyi a Billiri.
Доступные форматы для скачивания:
Скачать видео mp4
-
Информация по загрузке: