Ban san garau-garau ba, ko "Pure Water" bana sha sai ruwan roba - G-Fresh Al'ameen
Автор: Dala FM Kano
Загружено: 2023-02-16
Просмотров: 79340
Mawakin nan G-Fresh Al'ameen da ke tashe a kafafen sada zumunta ya ce, shi bai san wata garau-garau ba, domin ko Pure Water baya sha.
G-Fresh ya bayyana hakan ne lokacin da yake martani ga masu ganin baikensa har suke masa bidiyo idan yana al'amuransa ba tare da ya sani ba.
A zantawarsa da Jamila Galadanci a Dala FM ya bayyana yadda ya tsinci kansa a duniyar waka, har ma da yadda ya rikiɗe yake tallan CD dinsa da kansa.
Доступные форматы для скачивания:
Скачать видео mp4
-
Информация по загрузке: