Babana ya so na gaje shi a karatun Ƙur’ani – Sarkin Waƙar Ƙasar Haus
Автор: BBC News Hausa
Загружено: 2025-12-22
Просмотров: 10304
Mashahurin mawaƙin siyasa Dauda Kahutu Rarara ya ce mahaifinsa ya so ya gaje shi a fagen karatun Alƙur’ani fiye da sauran ƴan uwansa, sai kwatsam ya zama sarkin waƙar ƙasar Hausa.
Dauda Kahutu Rarara ya ce Sarkin Daura ya jaddada a lokacin naɗin sarautar tasa cewa “Ka cancanta ne”.
Доступные форматы для скачивания:
Скачать видео mp4
-
Информация по загрузке: