A Kan Aure Na_Episode_9_UmmuAffanTV
Автор: Hausa Ebooks
Загружено: 2025-09-22
Просмотров: 156
A Kan Aure Na, littafin marubuciya - Miss Green
Labari ne akan surukan zamani da ke wulaƙanta matar ɗansu, haka gwagwarmayar da tsangamar ƙannan miji kewa matan yayansu, kuma yana magana akan matan da suka mayar da Tiktok tamkar gidan zamansu yadda suke rawa a dandalin duk da kasancewarsu matan aure.
#hausa #audiobook #hausafilms
Доступные форматы для скачивания:
Скачать видео mp4
-
Информация по загрузке: