Tattaunawa tsakanin shugaban juyin mulki na kasar Niger da malaman addinin musulunci na Nigeria
Автор: Suleiman Keffi TV
Загружено: 2023-08-12
Просмотров: 141
Tattaunawa tsakanin shugaban juyin mulki na Kasar Niger General Tiani da malaman addinin Musulunci na Nigeria
A tattaunawar ta su dai an samu sulhu da kuma warware wasu kulluka da dama.
Wanda ko wane daga ɓangarorin guda biyu ya gamsu da wannan tattaunawar, inda tuni wasu daga cikin malaman suka fara godiya ga Allah da nuna son Barka ga wannan tattaunawar.
Zancen tsunduma cikin yaƙi dai inshallahu ana sa ran babu shi sam sam, saboda yanzu sojojin juyin mulkin sun amince zasu buɗe kofar tattaunawar diflomasiyya kai tsaye tsakanin su da ƙungiyar (ECOWAS) wacce kafin zuwan malaman sukayi bris suka ƙi a zauna.
Доступные форматы для скачивания:
Скачать видео mp4
-
Информация по загрузке: