Musa Kamarawa ya ce sam ba shi da wata alaka da miyagu
Автор: Nasiru Adamu El-hikaya
Загружено: 2023-06-11
Просмотров: 10460
Tsohon mai taimakawa tsohon gwamnan Zamfara Musa Kamarawa ya ce an yi ma sa mummunar fahimta don ba shi da wata alaka da miyagun iri. Kamarawa ya ce ya tabka asara mai yawa a kokarin tallafawa lamuran tsaro a Zamfara
Доступные форматы для скачивания:
Скачать видео mp4
-
Информация по загрузке: