Sheikh Balarabe Isa Tafawa Balewa daya daga cikin sahabban Sheikh Dahiru Bauchi
Автор: FVM Hausa International Falala TV
Загружено: 2025-11-30
Просмотров: 250
Sheikh Balarabe Isa Tafawa Balewa, ɗaya daga cikin manyan dalibai kuma shabban marigayi Sheikh Dahiru Usman Bauchi, ya bayyana yadda ya ji da rasuwar malamin da kuma irin tasirin rayuwarsa ga al’umma.
Sheikh Balarabe ya bayyana cewa rasuwar Sheikh Dahiru Bauchi ta jefa su cikin babban alhini da jimami, domin sun rasa jagora da uba na ruhaniya. Ya ce marigayi ya kasance ginshikin darikar Tijjaniyya da kuma fitaccen malami da ya sadaukar da rayuwarsa wajen yada addini da ilimi.
Доступные форматы для скачивания:
Скачать видео mp4
-
Информация по загрузке: