Tambaya Mabudin Ilimi (2016) | Imam (Dr). Aminu Ibrahim Daurawa No.56
Автор: Imam (Dr). Aminu Ibrahim Daurawa
Загружено: 2025-12-25
Просмотров: 762
Tambaya Mabudin Ilimi (2016) | Imam (Dr). Aminu Ibrahim Daurawa No.56
1.Mijina yace na daina kula duk wanda sukai mana hassada kafin aurenmu, shin zanbi umarninsa ko kuwa.
2. Bayan mun karbo kudaden haraji, akan bamu wani kaso muma, shin ma iya karba.
3. Idan ciwon gyambon ciki (ulcer) ta hadu da talauci ya za ayi wajen azumin ramuwa ko ciyarwa.
Da Sauransu....
Доступные форматы для скачивания:
Скачать видео mp4
-
Информация по загрузке: