Wata mata mai sheru 19 ta kashe mijinta
Автор: Jakadiya
Загружено: 2020-01-27
Просмотров: 6722
Muryar Kakakin Rundunar 'Yansandan Jihar Katsina dake Arewacin Najeriya, inda yake tabbatar da kisan da wata mata mai sheru 19 da haihuwa ta yi wa mijinta a kauyen Danjanku dake yankin Karamar hukumar Malumfashi ta Jihar.
Доступные форматы для скачивания:
Скачать видео mp4
-
Информация по загрузке: