LABARAN RANA TARE RAHMA ABDULLAHI MUHAMMAD 25-11-2025
Автор: Rahma TV
Загружено: 2025-11-25
Просмотров: 56
KANUN LABARAI
Gwamnatin tarayya ta bayyana Kwarin
guiwa da cewa nan da shekarar 2030 Nigeria
za ta zamo cikin amincin tsaro da salama.
Majalisar Dokokin Nigeria ta bayyana
damuwa akan yawaitar aiyukan damfara a
wuraren masu amfani da Na'urar cirar
kudade ta POS a fadin kasar nan.
Kungiyar Malaman Jami'a ta Kasa ASUU ta
ce daga tattaunawar da ta fara ta kwanaki
biyu da gwamnatin tarayya za ta tantance, ta
cigaba da yajin aiki ne kokuwa ta dakata.
Daga Ketare....
Ƙungiyar RSF da ke yaƙi da rundunar sojin
Sudan ta sanar da dakatar da buɗe wuta,
domin ayyukan jinƙai har na tsawon wata
uku.
Доступные форматы для скачивания:
Скачать видео mp4
-
Информация по загрузке: