Популярное

Музыка Кино и Анимация Автомобили Животные Спорт Путешествия Игры Юмор

Интересные видео

2025 Сериалы Трейлеры Новости Как сделать Видеоуроки Diy своими руками

Топ запросов

смотреть а4 schoolboy runaway турецкий сериал смотреть мультфильмы эдисон
dTub
Скачать

Tambayoyin Auratayya: 01

Автор: Imam (Dr). Aminu Ibrahim Daurawa

Загружено: 2022-10-04

Просмотров: 10287

Описание:

Wannan Sabon Shiri ne da Babban Malaminmu @amdaurawa Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa (Hafizahullah) Ya fara gabatarwa a Ranar 6-Rabi'ul Awwal wanda yayi dai-dai da 02/October/2022. Inda Malamin namu yake amsa tambayoyin da suka shafi auratayya kadai. Ga masu son aiko da nasu tambayoyin sai su tura su zuwa ga akwatun Sakonmu Kamar Haka [email protected].

Ga Tambayoyin Kamar Haka:

1.Assalamualaikum malam fatan mun tashi lfy, Allah ya sa hakan
Ameen.
Malam mijina ne yake da matsala, idan ya kusance ni ko yazo inda
nake gaba daya sai yayi ta korafi nan na ciwo can naciwo ko Kuma
cikin dare ya tashi yana ta ihu da firgici, malam a haka har ta kai ga
abun inya tashi yayi ta fada yace shi bazai iya ba ya sakeni, a haka
yanzu anyi saki uku, yanzu ya dawo wai yaje an mishi fatawa cewa ba
a cikin hankalinsa yayi ba aure na nan. Malam wannan fatawa da aka
bashi Tana da inganci ko Bata da asali ?

2. Aslm Allah ya qara wa malam lfy da nisan kwana malam shin
yamastayin Wanda yayi Wasa da mace ana azume har azuminsa
yakarye daga bayan azuminsa yakarye yasadu da matar malam Allah
ya qara fasaha

3. Assalamu alaikum akaramakallah ni ina cikin damuwa sosai akwai
wata yarinya da nake so zan aura mun dade muna soyayya to kuma
lokaci guda sai na fara fuskantar wasu abubuwan daga gareta karshe
ma dai yanzu ban kiranta bata kira na na kasa cireta a raina kullum
tunata nakeyi shine nake so a banj shawara yaza,I na manta da ita a
rayuwa ta.?

4.Assalamu alaikum akaramakallah ni ina cikin damuwa sosai akwai
wata yarinya da nake so zan aura mun dade muna soyayya to kuma
lokaci guda sai na fara fuskantar wasu abubuwan daga gareta karshe
ma dai yanzu ban kiranta bata kira na na kasa cireta a raina kullum
tunata nakeyi shine nake so a banj shawara yaza,I na manta da ita a
rayuwa ta

4. Malam muna maka fatan alkhairy Allah ya kara lafiya da nisan
kwana. Malam shekararmu uku kenan da aure amma mijina baya kula
da wasu daga cikin hakkokina, yana bani ci da sha da sutura amma
daga wannan to bani da maraba da roommate a wajensa. Ina mishi
duk wani abu da nasan ze dawo da hankalinshi wurina amma
ni kadai ke kidi na nake rawa ta. Nayi mashi magana ba
sau daya ba ba biyu ba akan hakan yana sa inji yana fita a raina amma
baya saurarana malam har sai da takai gaba daya naji bana sonshi
kuma baya burgeni duk abunda yayi har nakan fada masa maganganu
marasa dadi wani lokacin. Da ya fahimci haka yanzu malam sai yake
kokarin gyarawa amma wlh ko kadan hakan baya burgeni kuma
banajin shi a raina saboda hakan. Shin malam akwai laifi in na nemi
ya sallameni? Saboda Ina gudun na cigaba da Saba mashi Ina Saba
ma ubangiji na. Malam ku bani shawara. Nagode

5. Assalamu Alaikum
Malam Barka da warhaka,Yaya kokari,Allah Ya azurtaku da
Ikhlaasi, Allah Yasa Aljannah ce Makoma Ameen.
Malam shin Ya halatta miji ya tilastawa Matarsa Qayyade
haihuwa (kamar yace yara uku yakeso ta Haifa? sa’annan menene
hukuncinsa na kaurace mata tsawon wata biyar a dalilin kin
Amincewarta akan hakan.?

Tambayoyin Auratayya: 01

Поделиться в:

Доступные форматы для скачивания:

Скачать видео mp4

  • Информация по загрузке:

Скачать аудио mp3

Похожие видео

Tambayoyin Auratayya: 02

Tambayoyin Auratayya: 02

Addini da Rayuwa | Imam (Dr). Aminu Ibrahim Daurawa

Addini da Rayuwa | Imam (Dr). Aminu Ibrahim Daurawa

KALLI AMSA TAMBAYOYI AKAN MU'AMALAR AURE DAGA SHEIKH PROFESSOR UMAR SANI FAGGE

KALLI AMSA TAMBAYOYI AKAN MU'AMALAR AURE DAGA SHEIKH PROFESSOR UMAR SANI FAGGE

Matar da Tayi Zina da Auren ta Shin Auren ta ya nan /Sheikh Albani Zariya

Matar da Tayi Zina da Auren ta Shin Auren ta ya nan /Sheikh Albani Zariya

Sirrin Addu’o’in da Allah Ke Karɓa – Sheikh Aminu Daurawa

Sirrin Addu’o’in da Allah Ke Karɓa – Sheikh Aminu Daurawa

Вопросы и ответы | Шейх Амину Ибрагим Даурава

Вопросы и ответы | Шейх Амину Ибрагим Даурава

Fatawa Akan (Aure Da Saki)Sheikh Shariff Ibrahim Saleh)

Fatawa Akan (Aure Da Saki)Sheikh Shariff Ibrahim Saleh)

Tambayoyi da Amsa: 202 | Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa

Tambayoyi da Amsa: 202 | Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa

ДУА УТРОМ — НАЧНИ ДЕНЬ С АЛЛАХОМ 🌅🕋

ДУА УТРОМ — НАЧНИ ДЕНЬ С АЛЛАХОМ 🌅🕋

Tambayoyin Auratayya: 42 | Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa

Tambayoyin Auratayya: 42 | Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa

Вопросы и ответы | Шейх Амину Ибрагим Даурава

Вопросы и ответы | Шейх Амину Ибрагим Даурава

Tambayoyin Auratayya | Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa

Tambayoyin Auratayya | Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa

Дуа утро أذكار الصباح защитить вас вес день! Утренний дуа каждое утро!

Дуа утро أذكار الصباح защитить вас вес день! Утренний дуа каждое утро!

Muhadara | Garin Argungun | Imam (Dr). Aminu Ibrahim Daurawa

Muhadara | Garin Argungun | Imam (Dr). Aminu Ibrahim Daurawa

WASIYYOYIN KYAUTATA ZAMAN AURE 02

WASIYYOYIN KYAUTATA ZAMAN AURE 02

Жума куни Пайғамбар Муҳаммад ﷺ дуоси! Ажойиб барака, омонлик, бойлик ва муваффақият оласиз.

Жума куни Пайғамбар Муҳаммад ﷺ дуоси! Ажойиб барака, омонлик, бойлик ва муваффақият оласиз.

ДУА УТРОМ САМЫЙ МОЩНЫЙ СТАРТ ДНЯ! 🤲☀️

ДУА УТРОМ САМЫЙ МОЩНЫЙ СТАРТ ДНЯ! 🤲☀️

СУРА АЛЬ БАКАРА СЛУШАЙТЕ ЗАЩИТА ВАС И ВАШЕГО ДОМА ОТ ВСЕГ ПЛОХОГО

СУРА АЛЬ БАКАРА СЛУШАЙТЕ ЗАЩИТА ВАС И ВАШЕГО ДОМА ОТ ВСЕГ ПЛОХОГО

Вопросы и ответы | Шейх Амину Ибрагим Даурава

Вопросы и ответы | Шейх Амину Ибрагим Даурава

УТРО С АЛЛАХОМ 🤲 ЛУЧШЕЕ ДУА ДЛЯ ИДЕАЛЬНОГО НАЧАЛА ДНЯ! ☀️

УТРО С АЛЛАХОМ 🤲 ЛУЧШЕЕ ДУА ДЛЯ ИДЕАЛЬНОГО НАЧАЛА ДНЯ! ☀️

© 2025 dtub. Все права защищены.

  • Контакты
  • О нас
  • Политика конфиденциальности

Контакты для правообладателей: [email protected]