Zaka hadu da Wulakanci idan Ka Roki Abubuwa UKU 3 [HAUSA]
Автор: Lihambal
Загружено: 2025-07-26
Просмотров: 20606
Mutun sai mutun, ta hanyar mutun Allah ka iya yi wa mutun Albarka. Amman tare da haka, zamu hadu da babbar matsala idan roko ta zamto hanyar da zamu gudanar da rayuwar mu.
a wannan video, nayi bayanin abubuwa uku, wadda idan muka roke su, zamu hadu da wulakanci da wahalar rayuwa.
Allah yasa mu dace
Lihambal
Доступные форматы для скачивания:
Скачать видео mp4
-
Информация по загрузке: