Ya Fi Dare Duhu Episode 11
Автор: Hausa Ebooks
Загружено: 2025-11-01
Просмотров: 15
Ya Fi Dare Duhu:
Labari ne akan wata attajirar mace, wacce a rayuwarta ta tsani talaka ko talauci, babban ɗanta ya kamu da ƙaunar 'yar aikinta, tayi ruwa da tsaki domin hana faruwar hakan. Sai dai rabo ya kai su ga aure inda Asma'u ta sha tsangwamar da ta gwamma ce gara aikatau akan rayuwar aurenta. Ɗanta ɗaya tilo ya taso cikin wani irin ƙangi a cikin gidan ya haɗu ta tarin ƙalubale tun daga yarintarsa har girmansa, an cusawa ubansa tsanarsa, abubuwa da yawa sun faru da ya zamo musu Rashin sani da yafi dare duhu. Ku tsaya ku saurari labarin nan mai cike da tsantsar faɗakarwa.
Доступные форматы для скачивания:
Скачать видео mp4
-
Информация по загрузке: