Labaran Talabijin na 10/07/18
Автор: BBC News Hausa
Загружено: 2018-07-10
Просмотров: 227328
An yi ta murna da farinciki, yayin da aka ceto yaran nan goma sha biyu, da kociyansu, daga kogon dutse a kasar Thailand.
A Najeriya kuma za mu ji halin da ake ciki a fagen siyasa, kwana daya bayan wasu jam'iyyu sun kulla kawancen neman kayar da Shugaba Buhari a zabe mai zuwa.
An sami raguwar mace-macen mata masu juna biyu a Indiya. Za a ji sirrin hakan.
Доступные форматы для скачивания:
Скачать видео mp4
-
Информация по загрузке: