Dr. Nasiru Idris ka kaiwa mutanen Danko Wasagu daukin gaggawa kan matsalar tsaro,Hon. Dantani Dio
Автор: YCMC News
Загружено: 2025-11-17
Просмотров: 117
Tsohon Dan takaran shugaban karamar Hukumar Zuru, Honorable Dantani Dio Zuru yayi kira ga mai girma Gwamnan Jihar Kebbi Dakta Nasiru Idris daya kaiwa mutanen karamar Hukumar Danko Wasagu dauki tare da kokarin kubutar da Yan makarantar da aka sace a Maga.
Kiran na zuwa ne bayan da hare haren yan bindiga ke ci gaba da yin kamari a Jihar Kebbi a yan kwanakinnan.
Доступные форматы для скачивания:
Скачать видео mp4
-
Информация по загрузке: