Za Mu Hukunta Masu Kisan Matar Aure da Ƴaƴanta a Charanchi – Kwamishinan Shari’ar Kano
Автор: MGR BROADCAST
Загружено: 2026-01-19
Просмотров: 32
“Za mu tabbatar an hukunta duk waɗanda suka aikata kisan gillar kan matar aure da ƴaƴanta a unguwar Charanchi.”
— Barrister Abdulkarim Maude SAN, Kwamishinan Shari’a na Jihar Kano.
A cewar jami’in, gwamnati ba za ta lamunci zalunci da rashin adalci ba, kuma za a bi doka har ƙarshe domin ganin an yi wa waɗanda suka aikata wannan ta’asa hukunci mai tsauri.
📌 Me kuke tunani game da wannan alkawari na gwamnati? Shin adalci zai tabbata? Ku fadi ra’ayinku a comment.
📲 Ku ci gaba da bin MGR BROADCAS don samun zunzurutun tsagwaron labarai da rahotanni masu zafi!
#MGRBROADCAS #Kano #Charanchi #BreakingNews #Justice #maigatari #jigawa
Доступные форматы для скачивания:
Скачать видео mp4
-
Информация по загрузке: