Популярное

Музыка Кино и Анимация Автомобили Животные Спорт Путешествия Игры Юмор

Интересные видео

2025 Сериалы Трейлеры Новости Как сделать Видеоуроки Diy своими руками

Топ запросов

смотреть а4 schoolboy runaway турецкий сериал смотреть мультфильмы эдисон
dTub
Скачать

Tarihin Alhaji Shehu Shagari: Shugaban Najeriya #6:

Автор: Aminiya Trust

Загружено: 2023-07-31

Просмотров: 86366

Описание:

Alhaji Shehu Usman Aliyu Shagari shi ne zaɓaɓɓen shugaban ƙasar Najeriya na farko.
A kan sa aka fara shugaba mai cikakken iko na farar hula sai dai ya na fara wa’adin mulkinsa na biyu sojoji suka yi masa juyin mulki.
A tsawon shekaru huɗu da wata ukun da ya yi ya na shugabancin Najeriya ya sha fama da adawar siyasa daga sauran jam’iyyu.
Kuma Najeriya na cikin matsin tattalin arziki sakamakon karyewar farashin man fetur a kasuwar duniya.
Duk da haka jami’in gwamnatinsa sun yi facaka da almubazzaranci da dukiyar al’umma.
Sai dai shi ana yi masa kallon mutumin kirki amma wanda ya kasa hukunta waɗanda yake tare da su.

Tarihin Alhaji Shehu Shagari: Shugaban Najeriya  #6:

Поделиться в:

Доступные форматы для скачивания:

Скачать видео mp4

  • Информация по загрузке:

Скачать аудио mp3

Похожие видео

Tarihin Janar Muhammadu Buhari: Shugaban Najeriya #7 da #15

Tarihin Janar Muhammadu Buhari: Shugaban Najeriya #7 da #15

Tarihin Sa'adu Zungur

Tarihin Sa'adu Zungur

Gaskiyar Magana: Zargin Trump na kisan kare dangi ga Kiristoci a Najeriya

Gaskiyar Magana: Zargin Trump na kisan kare dangi ga Kiristoci a Najeriya

Yadda za a ceto Najeriya daga matsalar rashin tsaro - Hamza Al-Mustapha - BBC News Hausa

Yadda za a ceto Najeriya daga matsalar rashin tsaro - Hamza Al-Mustapha - BBC News Hausa

HADIZA GABON: SHEHU SANI ya bayyana irin artabun da yayi da gwamna Malam Nasir El Rufai …

HADIZA GABON: SHEHU SANI ya bayyana irin artabun da yayi da gwamna Malam Nasir El Rufai …

Tarihin  Sir Abubakar Tafawa Ɓalewa: Shugaban  Najeriya #1

Tarihin Sir Abubakar Tafawa Ɓalewa: Shugaban Najeriya #1

Tarihin Sir Ahmadu Bello Sardaunan Sokoto

Tarihin Sir Ahmadu Bello Sardaunan Sokoto

BREAKING: El-Rufai Exposes Gov’t Secret of Securing Release of Abducted Kwara Worshippers

BREAKING: El-Rufai Exposes Gov’t Secret of Securing Release of Abducted Kwara Worshippers

Tarihin Janar Sani Abacha: Shugaban Najeriya #10

Tarihin Janar Sani Abacha: Shugaban Najeriya #10

Tarihin Janar  Aguiyi Ironsi: Shugaban Najeriya #2

Tarihin Janar Aguiyi Ironsi: Shugaban Najeriya #2

Tarihin Sa'adu Zungur: Dan siyasa na farko a Arewa

Tarihin Sa'adu Zungur: Dan siyasa na farko a Arewa

Жириновский о евреях! Что будет, когда Израиль проиграет? 2004 год

Жириновский о евреях! Что будет, когда Израиль проиграет? 2004 год

6 WA'AZIN TA'AZIYAR RASUWAR SHEIKH ALBANI ZARIA - SHEIKH KABIRU GOMBE

6 WA'AZIN TA'AZIYAR RASUWAR SHEIKH ALBANI ZARIA - SHEIKH KABIRU GOMBE

Hira Ta Musamman Da Mawallafin Littafin Tarihin Alhasawa, Alhaji Hassan Sanusi Dantata

Hira Ta Musamman Da Mawallafin Littafin Tarihin Alhasawa, Alhaji Hassan Sanusi Dantata

Marigayi Janar Sani Abacha bai saci sisin-kwabon Nijeriya ba - Almustapha

Marigayi Janar Sani Abacha bai saci sisin-kwabon Nijeriya ba - Almustapha

Tarihin Shugabannin Najeriya 1960-2023

Tarihin Shugabannin Najeriya 1960-2023

TARIHIN GENERAL MURTALA RAMAT MOHAMMED

TARIHIN GENERAL MURTALA RAMAT MOHAMMED

Najeriya a 1906: Tarzomar Satiru, Yaƙin Haɗejia, Naɗin Sarkin Katsina Dikko

Najeriya a 1906: Tarzomar Satiru, Yaƙin Haɗejia, Naɗin Sarkin Katsina Dikko

Sir Ahmadu Bello's Last Encounter with Nzeogwu & His Last Words

Sir Ahmadu Bello's Last Encounter with Nzeogwu & His Last Words

© 2025 dtub. Все права защищены.

  • Контакты
  • О нас
  • Политика конфиденциальности

Контакты для правообладателей: [email protected]