Aminu Alan Waka [Jami'a Gidan ban kashi] (Official Video)
Автор: Alan waka
Загружено: 2018-02-02
Просмотров: 320905
jami'a Gidan ban kashi. waka ce mai zaburarwa akan yarda jami'a ta kasance muhallin horarwa a dukkan janibin rayuwa. akwai jajirtattun malamai na gari da kuma kishiyoyinsu. wannan waka fadakarwa ce kuma zaburarwa ce sannan tunasarwa ce ga masu hankali da lura.
Official YouTube Channel of Taskar Alan Waka.
Please SUBSCRIBE!
#TaskarAlanWaka #AlanWaka #AminuAla #TaskarAla #Hausa
Доступные форматы для скачивания:
Скачать видео mp4
-
Информация по загрузке: