A'isha Adam Hussaini, haifaffiyar jihar Kano ita ce ta lashe Gasar BBC Hausa, 2023.
Автор: Aminiya Trust
Загружено: 2023-11-30
Просмотров: 395
A'isha Adam Hussaini, ita ce ta lashe Gasar BBC Hausa ta Rubutun Gajerun Labarai ta Mata, wato Hikayata, ta bana.
A wannan hirar da Aminiya, ta bayyana irin kalubalen da ta fuskanta a tsawon lokacin da ta kwashe tana rubuta littattafan kagaggun labarai na Hausa har zuwa wannan lokacin da ta samu nasara a gasar Hikayata.
Доступные форматы для скачивания:
Скачать видео mp4
-
Информация по загрузке: