Tambayoyi da Amsa: 189 | Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa
Автор: Imam (Dr). Aminu Ibrahim Daurawa
Загружено: 2023-01-24
Просмотров: 46318
Tambayoyi
1- Hukuncin yin taimamar wankan janaba saboda rashin ruwan dumi, da kuma gudun kamuwa da cuta.
2- Hukuncin kayyadewa kai adadin istigfari a kullum.
3- Bayanin lokutan da ake nafila da wanda ba’a yi
4- Bayani akan wankan Juma’a
5- Hukuncin son yarinyar da mahaifinta baya sonka
Доступные форматы для скачивания:
Скачать видео mp4
-
Информация по загрузке: