Sheikh Ibrahim Sheikh Dahiru Bauchi ya fadai yadda suka ji da rasuwar Shehi da kuma irin tarbiyar da
Автор: FVM Hausa International Falala TV
Загружено: 2025-11-29
Просмотров: 11586
Babban ɗan Sheikh Dahiru Bauchi, Sheikh Ibrahim Sheikh Dahiru Bauchi, ya bayyana cewa rasuwar mahaifinsu ta bar su cikin babban alhini da jimami, domin sun rasa uba mai jagoranci da hikima. Ya ce duk da wannan rashi, za su ci gaba da bin wasiyyarsa da koyarwarsa. Ya bayyana halayyar mahaifinsu a matsayin malami mai gaskiya da tsantsar ibada, wanda ya rayu da misali na hakuri, gaskiya da tsoron Allah. Ya kuma jaddada cewa tarbiyyar da ya basu ta sa su zama masu bin tafarkin addini, rikon Alkur’ani da Sunnah, da kyautatawa mutane.
Доступные форматы для скачивания:
Скачать видео mp4
-
Информация по загрузке: