Популярное

Музыка Кино и Анимация Автомобили Животные Спорт Путешествия Игры Юмор

Интересные видео

2025 Сериалы Трейлеры Новости Как сделать Видеоуроки Diy своими руками

Топ запросов

смотреть а4 schoolboy runaway турецкий сериал смотреть мультфильмы эдисон
dTub
Скачать

Hira ta musamman da Shugaba Muhammadu Buhari

Автор: BBC News Hausa

Загружено: 2015-12-24

Просмотров: 1148855

Описание:

A yayin da ake bankwana da shekarar 2015, wani abu da yafi daukar hankalin wasu 'yan Najeriya shi ne, inda aka kwana, da batun kawo karshen kungiyar Boko Haram a wannan wata na Disamba.

A hira ta musanman ta yayi da Editan sashin Hausa na BBC Mansur Liman, Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya ce tabbas an karya lagon kungiyar ta Boko Haram, domin a halin yanzu, bata da karfin kaddamar da gagarumin hari, ko karbe wani gari.

Shugaba Buhari ya ce saboda cin galabarta da aka yi, kungiyar ta Boko Haram ta koma wa amfani da kananan yara, musanman mata a matsayin 'yan kunar bakin wake, kuma ya ce ana daukan matakai na shawo kan hakan.

Sai dai Mansur Liman din ya fara ne da tambayar Shugaba Buharin ko wadanne hanyoyi ne gwamnatinsa za ta bi, wajen nemo kudaden da za ta aiwatar da kasafin kasar na 2016, ganin cewa shi ne mafi girma dakasar ta taba yi, kuma ya zo a daidai lokacin da farashin mai a kasuwannin duniya ya fadi warwas.

Hira ta musamman da Shugaba Muhammadu Buhari

Поделиться в:

Доступные форматы для скачивания:

Скачать видео mp4

  • Информация по загрузке:

Скачать аудио mp3

Похожие видео

Ecowas ba ta yi mana adalci ba bayan hamɓarar da Bazoum - Firaministan Nijar

Ecowas ba ta yi mana adalci ba bayan hamɓarar da Bazoum - Firaministan Nijar

Shugaban kasa ne ya jagoranci abin da aka yi mana a Zariya, in ji Sheikh Ibrahim Zakzaky

Shugaban kasa ne ya jagoranci abin da aka yi mana a Zariya, in ji Sheikh Ibrahim Zakzaky

Abin da ya sa na raba gari da Buhari – Atiku Abubakar

Abin da ya sa na raba gari da Buhari – Atiku Abubakar

Cikakkiyar tattaunawar BBC Hausa da gwamnan jihar Kaduna Mallam Nasir Ahmed El-Rufa'i

Cikakkiyar tattaunawar BBC Hausa da gwamnan jihar Kaduna Mallam Nasir Ahmed El-Rufa'i

HADIZA GABON: G-Fresh ya rarrabe tsakanin Aya da Tsakuwa cikin lamarinsa da Sadiya.

HADIZA GABON: G-Fresh ya rarrabe tsakanin Aya da Tsakuwa cikin lamarinsa da Sadiya.

'Ba mu jin tsoron dattawan Arewa' - Gwamna Nasir El-Rufai

'Ba mu jin tsoron dattawan Arewa' - Gwamna Nasir El-Rufai

Tattaunawar Shugaba Buhari Kan Ziyararsa A Amurka

Tattaunawar Shugaba Buhari Kan Ziyararsa A Amurka

𝗧𝗔𝗧𝗧𝗔𝗨𝗡𝗔𝗪𝗔 𝗞𝗔𝗜 𝗧𝗦𝗔𝗬𝗘 𝗗𝗔 𝗦𝗛𝗨𝗚𝗔𝗕𝗔 𝗠𝗨𝗛𝗔𝗠𝗠𝗔𝗗𝗨 𝗕𝗨𝗛𝗔𝗥𝗜

𝗧𝗔𝗧𝗧𝗔𝗨𝗡𝗔𝗪𝗔 𝗞𝗔𝗜 𝗧𝗦𝗔𝗬𝗘 𝗗𝗔 𝗦𝗛𝗨𝗚𝗔𝗕𝗔 𝗠𝗨𝗛𝗔𝗠𝗠𝗔𝗗𝗨 𝗕𝗨𝗛𝗔𝗥𝗜

A FADA A CIKA da gwamnan jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje.

A FADA A CIKA da gwamnan jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje.

Tarihin Janar Yakubu Gowon: Shugaban  Najeriya #3

Tarihin Janar Yakubu Gowon: Shugaban Najeriya #3

Shigar malamai siyasa sai ya ruguza dimokraɗiyyar Najeriya - Buba Galadima

Shigar malamai siyasa sai ya ruguza dimokraɗiyyar Najeriya - Buba Galadima

...Daga Bakin Mai Ita tare da Al-amin Buhari

...Daga Bakin Mai Ita tare da Al-amin Buhari

Turai Umaru Yar'Adua ta bayyana yadda rayuwa ta kasance bayan rasuwar mijinta

Turai Umaru Yar'Adua ta bayyana yadda rayuwa ta kasance bayan rasuwar mijinta

Duniyarmu a yau a mahangar malamai

Duniyarmu a yau a mahangar malamai

Muhawarar 'Yan takarar Gwamnan jihar Kano ta BBC

Muhawarar 'Yan takarar Gwamnan jihar Kano ta BBC

Tarihin Sir Ahmadu Bello Sardaunan Sokoto

Tarihin Sir Ahmadu Bello Sardaunan Sokoto

Страна, которая притворяется бедной

Страна, которая притворяется бедной

Ba zan taɓa manta tashin hankalin da na shiga a juyin mulkin Shagari ba - Maryam Sani Abacha

Ba zan taɓa manta tashin hankalin da na shiga a juyin mulkin Shagari ba - Maryam Sani Abacha

Hira Ta Musanman Da Atiku Abubakar A Washington | VOA Hausa | Nigeria Election 2023

Hira Ta Musanman Da Atiku Abubakar A Washington | VOA Hausa | Nigeria Election 2023

Hira ta musamman tare da Aisha Buhari - matar shugaban kasar Najeriya

Hira ta musamman tare da Aisha Buhari - matar shugaban kasar Najeriya

© 2025 dtub. Все права защищены.

  • Контакты
  • О нас
  • Политика конфиденциальности

Контакты для правообладателей: [email protected]