Labaran Talabijin na 27/03/2020
Автор: BBC News Hausa
Загружено: 2020-03-27
Просмотров: 146616
Kasashen Afirka na ta daukar tsauraran matakan yaki da Coronavirus, ciki har da kara hana shige da fice, yayin da cutar ke cigaba da hallaka jama'a.
Majalisar Dinkin Duniya na kuma gargadin cewa, za a shiga halin kaka-nika yi a sansanonin gudun hijira a Syria, idan Coronavirus din ta bulla a can.
Yayin da mutane dayawa ke cigaba da sa takunkumi, ko hakan na da tasiri wajen samun kariya daga cutar ta Coronavirus?
Доступные форматы для скачивания:
Скачать видео mp4
-
Информация по загрузке: