LABARAN RANA TARE DA HUSNA SALISU ABUBAKAR 24-12-2025.
Автор: Rahma TV
Загружено: 2025-12-24
Просмотров: 28
KANUN LABARAI
Majalisar wakilai ta Ƙasa ta amince da tsawaita wa’adin
aiwatar da kasafin kuɗin shekarar 2025 har zuwa ranar 31
ga Maris,na shekarar 2026.
Kungiyoyi da daidaikun mutane na ci gaba da tofa
albarkacin bakunan su game da dokar gyaran haraji ta
2025.
Cutar kyanda ta halaka akalla mutane dari da hamsin da
uku a sassa daban-daban na Najeriya cikin watanni 11 na
shekarar nan.
Ketare
Mahukuntan Rasha sun ce 'yan sanda biyu sun samu rauni
bayan rahotanni fashewar abubuwan da aka samu a
kudancin Moscow.
LARABA
4 RAJAB 1447AH
24 DISAMBA 2025
Доступные форматы для скачивания:
Скачать видео mp4
-
Информация по загрузке: