ENGAUSA HUB TV Live Stream
Автор: ENGAUSA HUB TV
Загружено: 2025-12-12
Просмотров: 12
ENGAUSA HUB TV Live Stream Podcast Videos
Barka da zuwa Engausa Hub Tv! 💡
A wannan shirin muna tattaunawa kan fasaha, ilimi, da yadda
technology ke canza rayuwar al’umma musamman Hausawa.
Mun yi magana akan:
✔️ Koyon Technology daga tushe (coding, apps, AI)
✔️ Ilimi a zamani — yadda ake amfani da internet don koyo
✔️ Matsalolin arewa da hanyoyin fasaha ke iya magance su
✔️ Nasarorin matasa a fannin tech
Idan kana son shiga duniyar tech, wannan podcast ɗin naka ne.
Like 👍 | Subscribe 🔔 | Share 📤
#Hausa #HausaTech #Technology #TechEducation #Arewa
#HausaPodcast #Podcast #Education #DigitalSkills
#AfricaTech #YouthEmpowerment #Coding #AI #Innovation
Доступные форматы для скачивания:
Скачать видео mp4
-
Информация по загрузке: