A Fada A Cika: 'Babu garin da yake kwana daya cikin duhu a Najeriya a yanzu'
Автор: BBC News Hausa
Загружено: 2020-10-30
Просмотров: 24023
Ministan Wutar Lantarki a Najeriya Engr. Saleh Mamman ya ce an samu ci gaba sosai kan yadda ake samun wutar lantarki a fadin kasar.
Ya bayyana hakan ne a wata tattaunawar musamman da aka yi da shi a shirin A Fada A Cika na BBC da hadin gwiwar gidauniyar MacArthur.
Ministan ya kalubalanci duk wanda yake da ja dangane da ikirarin nasa.
#BBCHausa #AFadaACika #Ra'ayiRiga
Доступные форматы для скачивания:
Скачать видео mp4
-
Информация по загрузке: