Tambayoyi da Amsa : 241 | Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa
Автор: Imam (Dr). Aminu Ibrahim Daurawa
Загружено: 2023-04-05
Просмотров: 3672
Tambayoyi
1. Hukuncin ka fara yiwa mace magana domin ta kwatanta maka gidansu domin neman izini wajen babanta.
2. Hukuncin biyan azumi ga mai juna biyu tsakanin ciyarwa da kuma ramuwa.
3. Shin ya mace zata iya shayar da kanwar ta idan babarsu ta rasu ta barta.?
Доступные форматы для скачивания:
Скачать видео mp4
-
Информация по загрузке: