Ina jin Safiyya a gefen zuciyata sosai - Bello Zabi Biyu
Автор: TRT Afrika Hausa
Загружено: 2025-12-01
Просмотров: 9655
Sabon dan wasan Hausa fim na cikin shirin Zabi Biyu ya shaida TRT Afrika Hausa cewa shi ba mai karaɗi ba ne a zahiri kamar yadda ake ganinsa a wannan fim din.
Ya kuma yi bayani kan yadda aka yi ya samu kansa a harkar fim.
Доступные форматы для скачивания:
Скачать видео mp4
-
Информация по загрузке: