TAMBAYA 05: Yaya zan samu nasara akan makiyyana?
Автор: Lihambal
Загружено: 2025-05-17
Просмотров: 3620
So tari, muna ji kamar makiyya sun kewaye mu. Ta haka yawancin mu na neman hanyoyin samun galaba akan makiyyan su. Amma babbar tambayar itace; wanene makiyyin ka?
wannan itace tambayar da na tattawna awannan makon.
ka nuna mun ra'ayinka akarkashin comment section.
idan akwan tambayar da kakeson na tattawna, zaka iya rubutawa akarkashin comment section.
Lihambal
Доступные форматы для скачивания:
Скачать видео mp4
-
Информация по загрузке: