Balarabe wanda ya gwanance wajen magana da harshen Hausa
Автор: BBC News Hausa
Загружено: 2021-02-20
Просмотров: 31515
Youssef Kassem wani Balarabe ne dan asalin kasar Lebanon amma tasowar jihar Kano.
Daga bisani Youssef wanda ya iya magana da harsuna hudu ya koma rayuwa a Abuja.
Доступные форматы для скачивания:
Скачать видео mp4
-
Информация по загрузке: