Ziyarar Sheikh Jingir Fadar Gwannatin Bauchi
Автор: JIBWIS GOMBE STATE ONLIVE TV
Загружено: 2025-07-08
Просмотров: 64
KAITSAYE
Daga Gidan Gwamnatin Jihar Bauchi
Maigirma Gwamnan Jihar Bauchi, Sanata Dr. Bala Abdulkadir Muhammad — Kauran Daular Usmaniyya, ya karɓi bakuncin babban malamin addini kuma Shugaban Majalisar Malamai na JIBWIS na Kasa da Kasa (National Headquarters, Jos – Nigeria), Sheikh Muhammad Sani Yahaya Jingir.
Wannan ziyara na daga cikin alamun ƙarfafa haɗin kai da goyon bayan jagororin addini a harkar cigaban al’umma da jihar Bauchi baki ɗaya.
🗞️ Bakandamiya News
📍 #Izala #KAURANBAUCHIMEDIATV #BakandamiyaNews #JIBWISNationalHQJos
Доступные форматы для скачивания:
Скачать видео mp4
-
Информация по загрузке: