AKAN SOYAYYAH SEASON 1 EPISODE 2 (MIRADI DA BURIN ZUCIYA)
Автор: ReaL 2shorT fromKD TV
Загружено: 2025-08-15
Просмотров: 150
"A duniyar soyayya, akwai lokutan farin ciki, akwai kuma lokutan da ake fuskantar gaskiya mai daci. A wannan sabon kashin na 'AKAN SOYAYYAH', mun shiga wani hali da zai gwada karfin zuciyar masoyanmu.
Shin kun ji dadin shirinmu na baya, DUHUN ZUCIYA? Idan eh, to tabbas za ku so wannan sabon labarin namu!
Domin kallon sauran sassan 'AKAN SOYAYYAH' da suka gabata, ku shiga nan: [ • AKAN SOYAYYAH ]
Ku fada mana ra'ayoyinku a comment, me kuke tunanin zai faru a gaba?"
AkanSoyayyah, labarinsoyayya, hausalovestory, Kannywood, Arewa24, soyayya, hausa novel, sabonshiri, umarmshareef, hamisubreaker, fassararalgaita, hausafilm, zuciya, masoya, DuhunZuciya
Доступные форматы для скачивания:
Скачать видео mp4
-
Информация по загрузке: