Kanawa ba za su bari a haddasa musu bala'i ba a jiharsu saboda rikicin sarauta-Naja'atu… • RFI Hausa
Автор: RFI Hausa
Загружено: 2024-05-27
Просмотров: 23472
Kanawa ba wawaye ba ne, ba za su bari a haifar musu da rikici ba a sanadiyar dambarwar sarautar Kano - Inji Hajiya Naja'atu Mohammed.
Fitacciyar ƴar siyasar ta koka kan yadda jami'an tsaro suka yi gangami a jihar Kano, inda aka zarge su da kokarin amfani da ƙarfi domin mayar da Aminu Ado Bayero kan karaga bayan gwamna ya dora Sanusi Lamiɗo Sanusi.
Доступные форматы для скачивания:
Скачать видео mp4
-
Информация по загрузке: