Yadda noma ta zamar min hanyar dogaro da kai - Fatima Koguna
Автор: BBC News Hausa
Загружено: 2025-01-11
Просмотров: 6356
Fatima Yusuf Koguna, wata matashiyar manomiya ce a jihar Jigawa da ke bai wa sama da mutum 30 aikin yi silar aikinta.
Fatima ta faɗa mana yadda ta rungumi noma a matsayin hanyar dogaro da kai.
Доступные форматы для скачивания:
Скачать видео mp4
-
Информация по загрузке: