Mun yi kundunbala mun fada ADC don kawar da Tinubu a 2027-Maigari Bello Kasimu
Автор: Nasiru Adamu El-hikaya
Загружено: 2025-07-10
Просмотров: 89
Wasu fitattun ‘yan tsohuwar jam’iyyar Buhari CPC sun shiga gamaiyar adawa ta ADC da zummar dawowa karaga a 2027. Tsohon dan majalisar wakilai Maigari Bello Kasimu ya ce duk wani dan APC da ba ya fargaba ga kafuwar hadaka ba shi da kan gado. Kasimu wanda a baya gagarumin mai goyon bayan shugaba Tinubu ne, ya ce da hadaka Buhari ya lashe zabe a 2015. Shin gamaiyar adawa ta Atiku, Obi, Babachir da sauran su za su iya ja da shugaba Tinubu? Kasimu ya ce su na da masu guguwa irin guguwar Buhari
Доступные форматы для скачивания:
Скачать видео mp4
-
Информация по загрузке: