Na yi aikin Hajji, na je Dubai sanadin musabaƙa - Hafiza Aisha Abubakar
Автор: Freedom Radio Nigeria
Загружено: 2022-11-06
Просмотров: 50615
Ɗalibar nan ƴar Kano Aisha Hassan Abubakar mai shekaru 19 da ta lashe musabaƙar Alƙur'ani ta ƙasa sannan ta zo ta 2 a musabaƙar mata ta Duniya ta bayyana yadda ta tsinci kanta a musabaƙar.
Aisha ta kuma bayyana burin da take da shi na karantar Medicine koda yake Jamb na ƙoƙarin yi mata ƙafa.
Ga cikakkiyar tattaunawarta da Freedom Radio.
Доступные форматы для скачивания:
Скачать видео mp4
-
Информация по загрузке: