Dr. Imam Ghazali Sheikh El Miskin ya ce suna kallon Sheikh Dahiru Bauchi a matsayin jagora a addini.
Автор: FVM Hausa International Falala TV
Загружено: 2025-11-29
Просмотров: 744
Dr. Imam Ghazali Sheikh El Miskin ya bayyana cewa suna kallon Sheikh Dahiru Bauchi a matsayin jagora da jigo a harkokin addini. Ya ce rayuwarsa ta kasance abin koyi ga malamai da al’umma, inda ya bar darussa masu muhimmanci kamar rikon Alkur’ani da Sunnah, zaman lafiya da hadin kai, da hakuri da kyautatawa mutane
Доступные форматы для скачивания:
Скачать видео mp4
-
Информация по загрузке: