Yadda Zaku yi Noman Dankalin Turawa a Cikin Buhu a Gida - Grow Irish Potatoes in Sacks in Your Homes
Автор: Gudulley Farms
Загружено: 2024-07-26
Просмотров: 114696
A wanna video zamu nuna muka dalla-dalla yadda zakuyi noman dankalin turawa (Irish Potato) a cikin buhu a cikin gida jen ku.
Daga tanadin kasar da zakuyi amfani da ita, zuwa takin kashin shanu, zuwa NPK kai har yadda zaku shirya kasar duk yana cikin wannan video.
Ku kalla don ku karu sannan ku bar mana comment na yadda zaku fara naku noman dankalin turawa a cikin buhu a gida jen ku.
#potatoes #irishpotatoe#dankali #dankalinturawa #nomandankali #potatoefarming #growpotatoe #growyourownfood #gudulleyfarms #growwithgudulleyfarms #backyardfarming #backyardgardening #growinsacks #garderningtips
Доступные форматы для скачивания:
Скачать видео mp4
-
Информация по загрузке: