Ina Sana'ar gini ne don in rufama kaina asiri a cewar, Fa'iza Tijjani mai sana'ar gini.
Автор: YCMC News
Загружено: 2025-08-31
Просмотров: 439
Akwai sana'oi da dama da wasu mata musanman yan mata da ba za su iya yi ba saboda wasu dalilai, to sai dai Fa'iza Tijjani ta ce ita taga abin yi domin kuwa yana rufa mata asiri dana iyayen ta kuma bata ga wani abin kunya a ciki ba duk da kasancewarta mace.
Доступные форматы для скачивания:
Скачать видео mp4
-
Информация по загрузке: